top of page
Words/terms Database
method | ɗariƙa |
methodically | ɗarikance |
run of mine | ɗanyen matiriyalin barami |
colonialist | ɗanmulkinmallaka |
comedian | ɗanbarkwanci |
printing | ɗabi |
print | ɗaba |
enzyme | ƴanzayim |
police | ƴansanda |
brain | ƙwaƙwalwa |
cell | ƙwayarhalitta |
investigation | ƙwanƙwanto |
coin | ƙwandala |
snatch | ƙwace |
nail | ƙusa |
climate policy | ƙudurin kilima |
policy | ƙuduri |
artificial | ƙirƙirarre |
artificial intelligence | ƙirƙirarar basira |
fat | ƙiba |
nationalism | ƙaumiya |
ground | ƙasa |
earth | ƙasa |
sand | ƙasa |
willpower | ƙarfinra'i |
force |

