top of page

Words/terms Database

method
ɗariƙa
methodically
ɗarikance
run of mine
ɗanyen matiriyalin barami
colonialist
ɗanmulkinmallaka
comedian
ɗanbarkwanci
printing
ɗabi
print
ɗaba
enzyme
ƴanzayim
police
ƴansanda
brain
ƙwaƙwalwa
cell
ƙwayarhalitta
investigation
ƙwanƙwanto
coin
ƙwandala
snatch
ƙwace
nail
ƙusa
climate policy
ƙudurin kilima
policy
ƙuduri
artificial
ƙirƙirarre
artificial intelligence
ƙirƙirarar basira
fat
ƙiba
nationalism
ƙaumiya
ground
ƙasa
earth
ƙasa
sand
ƙasa
willpower
ƙarfinra'i
force
ƙarfi
dictionary
ƙamus
principles
ƙa'idodi
principle
ƙa'ida
zoology
zulajiya
leak
zuba
zodiac
zodiyak
gold
zinari
atom
zarra
fingerprint
zanenhannu
pure mathematics
zallan lissafi
reality
zahiri
heat
zafi
uranium
yuraniyan
parking
yin fakin
blogging
yin bulog
distribution
yaɗuwa
weather
yanayi
fire
wuta
airwaves
wundar'iska
wave
wunda
worm
wom
song
waƙa
cellphone
wayarsalula
wire
waya
watts
watisi
screenplay
wasansikirin
cryptocurrency
warkarkirifto
pizza
wani abinci ne mai siffar daira wanda ake yi daga gasashen kullu na fulawa kuma a shafa mai a samansa sannan a yanka tumatur ko wasu ganyayyaki akansa.
pizza
wani abinci ne mai siffar daira wanda ake yi daga gasashen kullu na fulawa kuma a shafa mai a samansa sannan a yanka tumatur ko wasu ganyayyaki akansa.
weld
waldace
catalyst
uwargami
organ
urgan
fibroids
tuwon mahaifa
flag
tuta
source
tushe
tarona
turona
trauma
turoma
tungsten
tungistani
broom
tsintsiya
direct current
tsayayyen karant
wavelength
tsawonwunda
blood circulation system
tsarin yawon jini
solar system
tsarin sola
system
tsari
gravel
tsakuwa
bipolar junction transistor
tranzistan baifola jekshan
transistor
tranzista
totalitarianism
totalitarisanci
thorium
toriyan
theocracy
tiyokirasiya
tissue
tishu
autotransformer
tiransifomar'oto
transfer
tiransifa
transformer
tiransfoma
terabyte
terabaiti
tile
tayil
tire
taya
binary star
tauraruwar bainari
star
tauraro
thermawave
tarmowunda
thermonuclear
tarmonukiliya
thermodynamics
tarmodinamika
thermodynamic
tarmodinamika
thermo
tarmo
telephone
tarho
physical therapy
tarafiyar fizika
therapy
tarafiya
ceramic
tangaran
osmosis
tanaduhi
metallic ore
tamar ƙarfe
ore
tama
influencer marketing
tallar infuluwensa
affiliate marketing
tallar afiliyeti
hubble telescope
talaskofiyon habul
1

Fom ɗin Subscribe | فُوْم طِن سُوْبسكِرَيْب

Mungode | مُنغُوْدٜ

  • Facebook
  • Twitter
  • LinkedIn

©2024 daga Tsangayar Tati | دَغَ ڟَنغَيَر تَاتِے

bottom of page